Hausa
Surah Al-Ikhlas ( Sincerity ) - Aya count 4
قُلْ هُوَ ٱللَّهُ أَحَدٌ ﴿١﴾
Ka ce: \"Shi ne Allah Makaɗaĩci.\"
ٱللَّهُ ٱلصَّمَدُ ﴿٢﴾
\"Allah wanda ake nufin Sa da buƙata.\"
لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ ﴿٣﴾
\"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba.\"
وَلَمْ يَكُن لَّهُۥ كُفُوًا أَحَدٌۢ ﴿٤﴾
\"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi.\"